Temie Giwa-Tubosun | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Oluwaloni Olamide Giwa |
Haihuwa | Ila Orangun, jahar Osun da Najeriya, 4 Disamba 1985 (38 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Lagos, |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
Minnesota State University Moorhead (en) Middlebury Institute of International Studies at Monterey (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa |
Kyaututtuka |
gani
|
Temie Giwa-Tubosun (an haifi Oluwaloni Olamide Giwa, a watan disamba, shekarar 1985), ta kasan ce masaniyar kiwon lafiya ce ba’amurkiya yar asalin Najeriya, wanda ta kafa gidauniyar LifeBank (tsohon aikin Kashi Dari daya ne ), wata cibiyar kasuwanci ce a Najeriya da ke kokarin inganta hanyoyin samun karin jini a kasar.[1]